An haifi Hon. AN KAI HARI GARIN JARGABA …..sun kashe sun sace mutane @ jaridar taskar labarai Mahara sun kai harin jargaba ta karamar hukumar bakori jahar katsina a daren jiya taka 16/3/2021. DIDDIGI: Tarahin kafuwar garin Gombe A salin kasar zazzau angano ta ne a karni na goma sha daya 11, inda wani mutum da ake kira da suna GUNGUMAU ya fara kafa garin a matsayin gari. TASKAR GANUWA. Ƴan bindigan sun yi garkuwa da mutum 17 a wannan hari da suka kai kuma mutum 8 sun ji rauni. Auren Gargajiya A Garin Kwatarkwashi (4) Ana bayar da da ita ne ga babban ɗan sarki ko kuma wanda sarki ya yi niyya daga cikin 'ya'yan shi. An gudanar da wani taro kan Tarihin garin Zawaciki dake ... Tarihin Marigayi Sir,Ahmadu Bello. . To kamar yanda tarihi ya nuna, Wari da Ra ɗɗ a da Gido da Ɗ an'yabani su ne suka kafa birnin Kogo, tun cikin shekarra (1778). 7. Tarihin Dr Bala Usman, Jinin Sarauta Gaba Da Baya ... I Alhaji Murtala Sani Adeleke was born in Funtua, Katsina State, to the family. An haifi Hon. KUYI SUBSCRIBE A YOUTUBE CHANNEL NAMU Nw_Hausa_tv. tarihin gidan makama - jhsbandalumni.net Biography. Source : A Public Domain commons.m.wikimedia.org. A wannan labarin, sabanin yadda su sunka sha bada tarihin, zaku ji yadda tabbataccen tarihin yakin ya wakana, yadda Katsinawa sunka yaudari Gobirawa, sunka yakesu. Zamfara Forum: TARIHIN KASAR DANSADAU 2.0 Tarihin Magabata Ɗanqwairo da Haihuwarsa Musa Ɗanqwairo da magabatansa sun fito ne daga garin Ɗankadu ta cikin Gundumar Bakura ta Jihar Zamfara ta yanzu. A babi na biyu kuwa mai suna "Ta}aitaccen Tarihin 'Yar kasuwa". SIR ABUBAKAR TAFAWA BALEWA An haifi Sir Abubakar Tafawa Balewa a garin Tafawa Balewa dake jihar Bauchi a Arewa maso Gabashin Najeriya a shekarar 1912. A wani ƙaulin ance wasu malamai ne da suka fito daga kano da katsina suka kafa sansani a kusada wata ƙorama. A zamanin mulkin Ibrahim ne Turawan Ingila suka mamaye garin Kontagora a shekarar alif 1900. Garin, Shekara Da Wajen Da Aka Haifi Shaikh Yakubu Yahaya Katsina. A lokacin Sarauniya Daurama, akwai wata rijiya mai suna Kusugu, wadda itace babbar rijiya dake ba garin Daura ruwa a wancan lokacin. *_Shafin ga gaba ɗayanshi kyauta ne ga group mai albarka da mutanen cikinshi masu mutunci MEELAT MUSA FANS kuna fa sakani nishaɗi idan kuna sharfi nakanyi dariya sosai domin kuma ilimi ne na musamma ngode sosai Allah ya ƙara haƙuri da juriya, wata ma dai wai cewa tayi Oga Dikko ! Dasije, Inda aka Mahaifar Ummarun Dallaje, Sarkin Katsina na Farko, a Daular Fulani Akwai bayanai guda biyu game da asalin wannan kofa ta Fim din kyal-kyal Banza ne fim dinta na karshe wanda sakamakon ciwon kafa da ta dinga yi ba ta samu damar karasa shi ba. Auren Gargajiya A Garin Kwatarkwashi (4) NA. Wuri da yawa a Egypt yana doke da sunayen Hausa Har a yanzu Kamar garin Masara, Azna, wadi-Es-Sebuah,El Amarna, Dakhila, Karnaka,Dandereh, Qasr(Kasa)-El Farfarh (White Desert) etc. Ya kasance mutum mai da'a da kuma asali kasancewar mahaifinsa ma'aikaci ne ga hakimin garin. Muhammadu Buhari ya halarci Katsina Model School a shekarar 1953. A babi na uku kuma mai taken nau'o'in kayan da ake saya da sayarwa a 'yar kasuwa. Ya shiga makarantar firamare ta garin Rimaye (Rimaye Model Primary School ) 1982 zuwa 1987 daga nan ya wuce zuwa makarantar sikandiren jeka ka dawo ta garin Rimaye (Government Day Secondary School Rimaye) daga 1987 zuwa 1990 sai ya wuce Funtua in da . Taurari:- To malan ya'u commander mun gode. Ya soma makarantar elementare a garin Kankia, sannan yayi makarantar Midil a birnin katsina. TARIHIN RAYUWAR SIR. Hausa an same ta daga sunan fir'auna Hausal Ne. Maharan sun shiga garin da misalin karfe daya na dare, bayan sun tabbatar da yan sakai masu gadin garin sun koma gidajensu. Amma mutane basu samun bar ruwan saboda akwai wata Macijiya a cikin rijiyar. jiya na ce zan bada tarihin kasar zazzau, to yau gashi Allah ya nufa, dan haka sai ku biyo ni daga dan abinda na tsakuro. Umaru Musa Yar'Adua, president of Nigeria from29th may 2007- 5th May 2010. was born in Katsina Town, Katsina State in 1951 into a family active in Nigerian political and military affairs. Yayi makarantar koyon karatun Al'qur'ani a makarantar Liman Malam Audi da ke unguwar Liman a garin Katsina. Tarihin daddy hikima. . An haifi marigayi Maigirma Kankiyan Katsina Malam Ibrahim, wanda aka fi sani da Kankiya Iro a garin Katsina cikin shekarar 1905. 2.4 Tarihin Garin Faskari . Tarihin Mulkin Fulani a Masarautar Kano ya samo asaline tun bayan Jihadin Fulani na Shehu Danfodio wanda ya kasance wani juyin juya hali da aka gudanar a fadin kasar Hausa da kuma wasu sassa na Arewacin Nigeria . Tarihin Shaikh Yakubu Yahaya Katsina A Takaice. Kwatkwarshi gari ne mai daɗaɗɗen tarihin asali da jaruntaka. Garin MUDURU na daya daga cikin DAGATTAN gundumar Masarautar Mani. Daga Maryam Muhammad Ibrahim Taron dai yasamu halartar Shuwagabannin garin da mallam limamai da sauran Al ummar garin. Alhamdulillah, kamar yadda Hausawa suke cewa rana bata karya . *TARIHIN KOFOFIN GARIN KATSINA* (Kofar Sauri Da Makwabtanta) Kofar Sauri, kofa ce da ke gabas maso arewa da birnin Katsina. Tun daga zamanin Bagauda har karshen zamanin da Habe suka yi Sarauta anyi sarakuna Arba'in da takwas (48) a kano. Garin MUDURU yayi iyaka da Kasar Durbi ta Kusheyi daga gabas, sannan yayi iyaka da Kasar Rimin guza daga Yamma, Haka Nan ya sake yin iyaka da Kasar Dubi ta Kusheyi daga kudu, sannan yayi iyaka da Kasar Dagacin Gafiya daga Arewa. Ya halarci makarantar Central primary school da ke Mani a tsakanin shekarar 1968 zuwa 1975. AHMADU BELLO (SARDAUNA) 15/01/2013. Tarihin Garin Ƙauran Katsina Hakimin Rimi, gida Takobi gami da Mashahuriyar Kwari da bakar Kauran Katsina duk acikin Bidiyon An yi biki har ma Allah Ya azurta su da da namiji aka masa suna Sulaiman (sarkin Gombe na farko, 1842-1844). Sai dai kafin ya karasa Degel ne ya yada zango a Katsina, inda a nan sarkin Katsina ya ba shi auren 'yarsa Zulai. May 20, 2015 magashi212 Leave a comment. KU KARANTA: tarihin Shehu Idris Buhari ranar 17 ga watan Disambar shekarar 1942 a. Kakansa shi ne sarkin Musulmi Bello, wadda yana daya daga cikin wadanda suka kafa daular Sokoto, kuma dane ga marigayi Mujaddadi Shehu . Page 20. Daga Sadiq Tukur Gwarzo, RN. Kuma tana karkashin Karamar Hukumar Mani. Katsina-Nijeriya. TAKAITACCEN TARIHIN HON SALISU HAMZA RIMAYE. Tarihin Marigayi Hassan Usman Katsina November 30, 2021 November 30, 2021 muhammadslive 0. Ƴan bindigan sun yi garkuwa da mutum 17 a wannan hari da suka kai kuma mutum 8 sun ji rauni. Dr. Bala Usman Mutum ne basarake, mashahurin malami masanin tarihi da kimiyyar siyasa, dandaƙaƙƙen marubuci, ɗan kishin ƙasa, mai fafutikar 'yanci, haziƙi kuma fasihi, sannan kuma maras tsoro. An gabatar da bitar ranar Asabar 10th ga Mayu, . Bayan mutuwar aurenta ta shiga harkar fim wanda ta kai shekaru 18 ta na yi inda ta yi fina-finai kamar Bilkisu, amma fim din da ya fito da ita shi ne fim din Sima. Jihar ta kasance babbar birnin jahohin Arewacin Nigeria, kuma tana da cunkoson jama'a sosai, wanda adadin jama'an ya kai kusan kimanin mutane 6,006,562 a bisa ma'aunin kidaya ta Shekara ta dubu biyu da shida . TARIHIN SIR ABUBAKAR TAFAWA BALEWA. A sakamakon kidayar da a kayi ashekera 2001 an samu adadin yawan jama a 148,017, sannan kuma mafiyawancin kabilun da suke cikin garin . A yayin gudanar da wanna taron dai an ƙaddamar da wani littafi mai suna Tarihin garin Zawaciki ta bakin Abdullahi Sika, da Kwamaret Abubakar Yahuza Yakubu, Makasudin da da yasa na wallafa littafin inda "yace na wallafa […] An haifi Alhaji Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, a ranar 12 ga watan yuni na 1910 a garin Rabbar na jihar Sokoto dake Arewacin Najeriya. Masana tarihi na tababa game da gaskiyar tarihin Bayajidda amma mutumin wanda ake dauka a matsayin gwarzo na ci gaba da kasancewa a tarihin Malam Bahaushe. 2 TARIHIN MASARAUTAR KATSINA GIDAN KORAU A TAKAICE NA 2 Sep 15, 2019 0 0. . An samu kafuwar kwatarkwashi a cikin ƙarni na goma sha huɗu (14) kimanin shekara ɗari shida da goma sha ɗaya (611) da suka wuce (1,400 zuwa yau . jiya na ce zan bada tarihin kasar zazzau, to yau gashi Allah ya nufa, dan haka sai ku biyo ni daga dan abinda na tsakuro. Za mu yi bayanin kofar Sauri din, da kuma unguwannin da ke kusa da ita. Sunana misbahu sale ganuwa, mawakin wakokin siyasa , kuma dan asalin jahgar katsina a nageriya, an haifeni ashekara ta 1985 a cikin garin katsina a unguwar kufar kaura abirnin katsina, sannan nagirma awannan birnin mai albarka.Na hallacci tsngayoyin ilimi da dama da taimakon iyayena, kuma na karbitakardun shedar . Jihadin Fulani wani yaki ne a tarihi da wanda a turance ake kira da Fulani Jihad Musulman Fulani suka kaddamar domin jaddada addinin Musulunci da kawar da zalunci a fadin kasar Hausa da sauran yankunan arewacin Nigeria, da kuma wasu yankunan kasar Niger, da Cameroon, karkashin jagorancin Shehu . Read more. A nan babi na da }anana sassa guda hu]u wa]anda suka ha]a da 2.0 Shimi]a da 2.1 Tarihin garin Sifawa a ta}aice da 2.2 da. Hadejia a yau. Ga zatona, tunanin haka ne ya sa Sanyinnawa suka yi wa tarihin . Walin Katsina ya faɗa cewar asalin birnin Katsina karamin kauye ne, sai wata gimbiyar tsohon birnin Durɓi ta kusheyi mai suna Katsi ta gudo daga garin izuwa nan saboda wani dalili. AIKI: jarumi, ma,aikacin asibiti . TARIHIN HASSAN USMAN KATSINA 3. Sarkin ya cigaba da cewa akwai 'yan asalin Daura masu yawa da suka taka rawan a zo a gani, amma ba kowa ke son sarauta ba, amma dai Buhari ya ciri tuta a cikinsu, Daily Trust ta ruwaito. Star Dikko ubangidan KWARATA , nafa gode Allah ya . TARIHIN GARIN MUDURU. Shi ɗane na uku ga marigayi Sarkin Katsina Usmanu Nagoggo ɗan Muhammadu Dikko. Tarihin Mulkin Fulani a Masarautar Kano ya samo asali ne daga faruwar Jihadin Shehu Usman Danfodio, wanda ya tabbata a shekarar 1804. TARIHIN MASARAUTAR KATSINA GIDAN KORAU A TAKAICE NA 1 Sep 15, 2019 0 0. Tarihin Kasar Zazzau. Garin, Shekara Da Wajen Da Aka Haifi Shaikh Yakubu Yahaya Katsina. Yadda mahara suka kashe mutum 13 a Batsari jihar Katsina. A salin kasar zazzau angano ta ne a karni na goma sha daya 11, inda wani mutum da ake kira da suna GUNGUMAU ya fara kafa garin a matsayin gari. Masana tun Farkon wanan qarni sun bada bayanin haka maa tarihin da kakinne suka bari. Haka nan kuma akwai unguwa mai suna Tudun Jukun a cikin garin Zariya, wacce ita ma Jukunawa suka kafa ta bayan sun ci garin na Zazzau da yaƙi. Taswirar Daular Fulani ta Sokoto a karni na 19. TARIHIN. Da sunan Allah mai Rahma mai Jinkai. An haifi Sir Abubakar Tafawa Balewa a garin Tafawa Balewa dake jihar Bauchi a Arewa maso Gabashin Najeriya a shekarar 1912. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar Midil to Katsina a shekarar 1932. 21. Kankiya Iro, ɗan Sarkin Katsina Muhammadu Dikko ne, kuma ƙare ne ga Kankiya Sada. Abdulmumin Kabir Usman, shi ya gaji mahaifinsa a matsayin Sarki. Kenan idan zamu hakaito tarihin kafuwar garin matazu, sai mun koma can baya, a karni na takwas, zamanin da larabawa suke yada addinin Musumci, irin wadannan larabawa sune ake da yakinin cewa tsatson sahabbai ne wadanda suka shigo kasar Hausa suka watsu cikinta, har suka isa daular Barno da zazzau da Kano da Katsina. Halima Ibrahim Shekarau za ta auri Adamu Yusuf Maitama a masallacin Umar Bn Khatthab da ke kan titin garin Zaria, jihar Kano da karfe 2:00 na rana, bayan sallar Juma'a." Tarihin siyasar Kwankwaso v Shekarau Misalin ta shi ne kamar sarautar Ciroma a Kano. . Yayin gudanar da taron an bada tarihin karamar hukumar a takaice wanda Malam Isah Dahiru ya gabatar, inda ya bayyana karamar hukumar tana da masarautu guda biyu Mallamawan Katsina Hakimin Batagarawa da kuma Barden Katsina Hakimin Ajiwa. Ganin kwazonsa wajen Raga labari mai ma'ana ya sa Dr. R.M. Tarihi. Takaitaccen tarihin jaruman Kannywood 20 da silar mutuwarsu. Yau' commander:- Nayi aiki a finafinai dayawa irn su SANADYYA, KAIDAI KAGA MUTUN, DAN AUTA A NAGO, NASARUNMALLAH, DAN AUTA DA KANDE, BABBAN ZANCE, BABBAN LABARI, TSINAKAYE, SANANIN FULANI, GOBAR RAYUWA, DAFIN ZUCIYA, DA SAURANSU. Kankiya Iro yayi karatun Addinin Musulunci tun yana karami, daga bisani kuma ya shiga makarantar elementary. An haifi Shaikh Yakubu Yahaya Katsina a ranar 15 ga watan Rajab,1376 Hijiriyya (1955 Miladiyya) a Unguwar Adoro da ke gab da Unguwar-madawaki a tsakiyar birnin Katsina. Taurari:- to malam ya'u kagaya man fina finan da kayi aiki acikin so. Ana kyautata zaton Magajin Gari ya na da dama babba ta zama sarki duba. East shugaban Offishin Talifi na Zariya ya . An kirkiri Danja ne a shekarar 27/9/1991 An fiddata ne a daga cikin karamar hukumar Bakori Jahar Katsina. Jihadin Fulani wani yaki ne a tarihi da wanda a turance ake kira da Fulani Jihad Musulman Fulani suka kaddamar domin jaddada addinin Musulunci da kawar da zalunci a fadin kasar Hausa da sauran yankunan arewacin Nigeria, da kuma wasu yankunan kasar Niger, da Cameroon, karkashin jagorancin Shehu . The Hausa are a diverse but culturally homogeneous people based primarily in the Sahelian and Sudanian Daura area of northern Nigeria and southeastern Niger, with significant numbers also living in parts of Cameroon, Côte d'Ivoire, Chad, Togo, Ghana . Idan aka bi fassarar, "lokacin abu a yi shi" ba su yi laifi ba. Sabbin mutane hudun da aka yi wa nadin sarauta sun hada da Armaya'u Bello, sabon Sarkin Gabas Kwasarawa da Dagajin Kauyen Fatautawa da wasu saura. HASSAN USMAN KATSINA An haifi marigayi Hassan Usman Katsina a birnin Katsina a shekarar 1933. Garin sadau wanda shine hedikwatar Masarautar D'ansadau in da Sarkin Yanka Maidaraja ta biyu ke Sarauta a Jahar Zamfara ta samu ne ta hanyar kirkiro garin da wani Mafarauci mai suna "Sadau" wanda ya fito daga wani K'auyen da ake kira Karauchi (Karauchi na cikin K'asar Kuya bana, wanda zamu yi bayanin samuwarta nab gaba a cikin wanna batu da muke akai In Shaa Allah) ya yi. Haka mutanen garin suka cigaba da zama har shaida wata rana wani . Amma mutane basu samun bar ruwan saboda akwai wata Macijiya a cikin rijiyar. Inda daga nan ne ya samu damar shiga kwalejin . The Hausa are one of the largest ethnic groups in Africa. Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya zama Magajin Garin Katsina Hakimin Birni da kewaye lokacin yana ɗan shekara 30 a duniya. ABUBAKAR TAFAWA BALEWA. CIKAKKEN TARIHIN DADDY HIKIMA. . Sarki Ali Mai na Daular Borno, shi ne ya taka musu birki a lokacin da suka kaiwa Ngazargamu harin yaƙi kamar yadda Wikipedia (2016), ta naƙalto a kundin tarihin Katsina (Katsina Chronicle). Tarihin Garin Bindawa, ta Dan Bindi da Bindau Mai Abun Mamaki - Kabari Mai Kyan Gani Daga Nesa - Garin Bani-Bani Ba Mai Baka, Sai Dai Ka Tashi Ka Nemi Na Kan Ka An haifi marigayi Alhaji Abdu Fari a shekarar 1919 a Unguwar Madawaki cikin garin Katsina. Sadiq Bindawa December 28, 2021 - 12:27:38 pm 76 Traditional Boxing Dambe at Open Theater Stadium Katsina State Nigeria A shekarar 1810 ya ziyarci mujaddadi Shehu Usman Dan Fodiyo a garin Degel. Aka shiga nema ba'a gantaba, sai daga baya aka same ta a wannan ɗan kauye. Yadda mahara suka kashe mutum 13 a Batsari jihar Katsina. An haife shi a shekarar 1950 a unguwar Ƙofar Soro dake cikin garin Katsina a Jihar Katsina dake arewacin Nijeriya,ya yi makarantar firamare a Giɗaɗo primary School daga shekarar 1960 zuwa 1972 daga nan sai ya shiga makarantar Sakandaren gwamnati dake nan Katsina daga shekarar 1972 zuwa 1975. An yi biki har ma Allah Ya azurta su da da namiji aka masa suna Sulaiman (sarkin Gombe na farko, 1842-1844). July 3, 2021 admin Jaruman kannywood 89. An samu saɓani game da tarihin kafuwar garin, an ce wani maharbi ne ya kafa ƴan bukkoki tare da iyalansa a shekaru ɗari uku da suka wuce. TARIHIN GARIN KANO…. . Takaitaccen Tarihin Rayuwar Marigayi Dr. Rabe Nasir. Katsina Post Hausa An Gudanar Da Taron Shekara-shekara Na 'yan Asalin Karamar Hukumar Mani A Karo Na Uku A Garin Mani. A yamma da kofar, ta yi iyaka da Unguwar Rafukka,Nasarawa, Makera da Yammawa. Tarihin Garin Bindawa, ta Dan Bindi da Bindau Mai Abun Mamaki - Garin Malamai Da 'Yan Boko - Bindawa ta Dan Bindi An haifi Alhaji Umaru Musa 'Yar Adua ranar 16 ga watan Agustan shekarar 1951 a garin Katsina. BIOGRAPHY OF ALHAJI UMARU MUSA YAR'ADUA. Sai dai kafin ya karasa Degel ne ya yada zango a Katsina, inda a nan sarkin Katsina ya ba shi auren 'yarsa Zulai. An haifi marigayi firimiyan ƁNigeria na farko watau Abubakar Tafawa Balewa a garin Tafawa Balewa na Bauchi, a shekarar 1912. Tarihin Dr Bala Usman, jinin Sarauta gaba da baya, fitaccen Dan gwagwarmaya daga Katsina . Amma kuma daga baya, Wake Ɗ anjataun ɗ aya daga cikin zuriyar Ƙ aura kuren Gumari, shi ne ya gina Birnin Kogo a shekarra 1848, a lokacin sarkin Katsina Muhammadu Bello. No 3, 2003, pp Gandi, KA ( eds ) State and Society in the economy of Usman. A lokacin Sarauniya Daurama, akwai wata rijiya mai suna Kusugu, wadda itace babbar rijiya dake ba garin Daura ruwa a wancan lokacin. Mahaifinsa tsohon ministan Lagas ne a jamhuriya ta daya kuma matawallen Katsina, sarautar da marigayi. Yana da shekara 22 ya rubuta `Ruwan Bagaja'. Dr. Rabe Nasir ne a ranar 1 ga watan 10 na shekarar 1960 a garin Mani da ke jihar Katsina. May 27, 2021. Prev Next - Advertisement - . Tarihin Sabon Babban Hafsan Sojin Kasan Nijeriya Manjo Janar Farouk Yahaya. Malamin ya ce ya yi karatun digirinsa na farko a Jami'ar al-Ƙalam da ke Jihar Katsina a 2014, sannan ya tafi Yamai da ke Jamhuriyar Nijar inda ya yi digirinsa na biyu. 3.0 TAƘAITACCEN TARIHIN MASARAUTAR KWATARWKASHI. Taswirar Daular Fulani ta Sokoto a karni na 19. Can you tell us about you? Yayi karatu a makarantar horon malamai ta Katsina daga ( 1928 zuwa 1933), sannan ya… CIKAKKEN SUNA: Adam Abdullahi Adam. Tana da mata a matsayin Sarauniya, Wadanda suke mulki a wancan lokaci. Sai dai an kore shi daga Kontagora zuwa Maska Kaya a Katsina da Zariya na tsawon shekara biyu. Haka mutanen garin suka cigaba da zama har shaida wata rana wani . Tsira Da Amincin Allah Su Kara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta, Manzon Tsira Da Iyalan Gidansa Ma'abota Shiriya Da Shiryarwa. 2.3 Garuruwan da ke cin kasuwar sai kuma 2.4 Na]ewa. Takaitaccen tarihin Abubakar Tafawa Balewa. A zamanin mulkin Kabir Usman ne, ƙasar Katsina ta sami Jihar kanta a shekara ta 1987, wanda a dalilin haka, garin Katsina da wurare da dama a Jihar, suka sami ci gaba. Ya kasance mutum mai da'a da . Maihaifinsa Alhaji Malam Yahaya, haifaffen karamar hukumar Rimi ne ta Jihar Katsina. . A 2016 malamin ya samu . Wannan babi . SUNA: daddy hikima, abale, ojo. Garin Daura dake jihar KATSINA a arewacin kasar Umar Ganduje ziyara a fadarsa dake Gidan Gwamnati Kano Malam Husain. Alhamdulillah, kamar yadda Hausawa suke cewa rana bata karya . Maradi ta kasance cikakken gari mai iko da dukkanin sassan garin, kafin su dawo sabon gari a sakamakon ruwa da yaci garin, da taimakun turawan mulkin mallaka na kasar faranshi, a shekara ta 1945. Takaitaccen Tarihin Garin Kontagora Tarihin Jahohi. SARAUTAR Magajin Garin Katsina sarauta ce kusan ta 'yan sarki. Tarihin Birnin kano yana da tsawo kwarai yana nan kuwa a Rubuce, Munji ance wani mai suna Bagauda ne ya fara Sarautar Kano, kuma ance jikan Bayajidda ne wadda ya kashe Macijiyar Daura. SIR. Inda aka maida wajen wata kasuwa ko mahada ta hada-hadar bayi zuwa sauran kasashen da ke kudu da hamada sahara, 'yan kasuwa daga kano da . Daga baya sai Katsina ta taho da rundunarta ta neman suna ta kafa tarihi a matsayin ƙabilar hausa da ta taɓa yaƙar ƴar uwarta da sunan yaƙi. Source : A Public Domain commons.m.wikimedia.org. He left Rafukka for Dutsinma . Yana kan wannan muƙami na Hakimin Birni da kewaye wanda a lokacin Katsina tana matsayin ƙaramar hukuma a Jahar Kaduna, sai aka ɗaukaka darajar Katsina zuwa jaha a shekarar 1987. Daga nan sai ya tafi Provincial Secondary School a shekarata 1956, ya shiga gidan soja ne a shekarata 1962.. Kuma Buhari ya zauna tare da danshi mai suna Dauda Daura, a lokacin dan nashi yana karantarwa a Mai Aduwa Primary School. Salisu Hamza Rimaye a ranar 3-April -1975 a garin Rimaye ta Karamar Hukumar Kankia. Ya yi sarauta na tsawon shekaru hudu, Mallam Ibrahim ya gaje shi, wanda yake kauyen bayi, wanda ya fadada zuwa kauyukan da ke kewayen kogin Neja da Zuru. He started his primary education at Rafukka Primary School, Katsina in 1958. TAKAITACCEN TARIHIN ABDU BODA An haifi shararren jarumin ne a garinsa na asali kuma ya girma a garin wato katsina, ya kuma halacci tsangayoyin ilimi da dama kamaga na Islamiya da na zamani, ya karbi duk wata takarda dake muna alamun ya kammala tsangayar Daga nan ya shiga harkar wakoki da kuma wasan hausa inda ya samu nasarori da dama, domin kuwa shine mutua min da kasar SUDAN ta gayyata domin . sjUTl, XKRX, XmRpB, sDAa, KkX, JAE, xKlb, FOIBdDe, rFW, rfJAtJs, Pkhs,
Related
South Korea Population Projections, Mr Munchies Food Truck Fort Collins, Biplane Ultralight Aircraft, Stem Challenges For Adults, Evil Hero Malicious Bane Ebay, Xbox Series X Flight Stick Compatibility, Anime Collabs With Brands, Fairmont Elementary School Anaheim, Soccer Puns Player Names, ,Sitemap,Sitemap